2 Samaʼila 8:18 - Littafi Mai Tsarki18 Benaiya ɗan Yehoyada, shi ne shugaban Keretiyawa da Feletiyawa, wato matsara. 'Yan'yan Dawuda, maza, suka zama mataimakansa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202018 Benahiya ɗan Yehohiyada ne shugaban Keretawa da Feletiyawa, wato, sojoji masu gadin Dawuda, sa’an nan ’ya’yan Dawuda maza su ne mashawartan sarki. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |