2 Samaʼila 8:14 - Littafi Mai Tsarki14 Sai ya sa ƙungiyoyin sojoji a ƙasar Edom duka. Edomawa suka zama talakawan Dawuda. Ubangiji ya ba Dawuda nasara duk inda ya tafi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202014 Ya ajiye rundunar sojoji ko’ina a Edom, dukan mutanen Edom kuwa suka zama bayin Dawuda. Ubangiji ya ba wa Dawuda nasara a duk inda ya tafi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |