2 Samaʼila 7:9 - Littafi Mai Tsarki9 Ban kuwa rabu da kai ba duk inda ka tafi, na kuma kawar da abokan gābanka duka. Zan sa ka shahara kamar shahararrun mutane na duniya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20209 Na kasance tare da kai duk inda ka tafi, na kuma kawar da dukan abokan gābanka a gabanka. Yanzu zan sa sunanka yă shahara kamar sunayen shahararrun mutanen duniya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |