2 Samaʼila 7:26 - Littafi Mai Tsarki26 Za a kuwa ɗaukaka sunanka da cewa, ‘Ubangiji Mai Runduna shi ne Allah na Isra'ila har abada.’ Gidan bawanka Dawuda kuma zai kahu a gabanka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202026 domin sunanka yă kasance da girma har abada. Sa’an nan mutane za su ce, ‘Ubangiji Maɗaukaki, Allah ne a bisa Isra’ila!’ Kuma gidan bawanka Dawuda zai kahu a gabanka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |