2 Samaʼila 7:22 - Littafi Mai Tsarki22 Bisa ga dukan abin da muka ji, kai mai girma ne, ya Ubangiji Allah. Ba kamarka, in banda kai kuma babu wani Allah. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202022 “Kai mai girma ne, ya Ubangiji Mai Iko Duka! Babu wani kamar ka, babu kuma wani Allah sai kai; kamar yadda muka ji da kunnuwanmu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |