2 Samaʼila 7:14 - Littafi Mai Tsarki14 Zan zama uba gare shi, zai kuma zama ɗa a gare ni. Sa'ad da ya yi laifi zan hukunta shi da sanda kamar yadda mutane suke yi. Zan yi masa bulala kamar yadda 'yan adam suke yi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202014 Zan zama Ubansa, shi kuma yă zama ɗana. Idan ya yi laifi, zan yi amfani da mutane in hukunta shi. Mutane ne za su zama bulalata. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |