2 Samaʼila 6:19 - Littafi Mai Tsarki19 Ya kuma rarraba wa dukan taron jama'ar Isra'ila, mata da maza, ƙosai, da nama, da zabibi, sa'an nan dukan mutane suka watse, kowa ya tafi gidansa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202019 Sa’an nan ya rarraba abinci, da ƙosai, dabino, da waina ga kowane mutum a cikin dukan jama’ar Isra’ila, maza da mata. Dukan mutane kuwa suka watse zuwa gidajensu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |