2 Samaʼila 5:5 - Littafi Mai Tsarki5 Ya yi sarautar jama'ar Yahuza shekara bakwai da wata shida a Hebron. Ya kuma yi sarautar jama'ar Isra'ila duk da Yahuza shekara talatin da uku a Urushalima. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20205 A Hebron ya yi mulki a bisa Yahuda shekara bakwai da wata shida, a Urushalima kuma ya yi mulki a bisa Isra’ila da Yahuda shekara talatin da uku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |