2 Samaʼila 5:25 - Littafi Mai Tsarki25 Sai Dawuda ya yi yadda Ubangiji ya umarce shi. Ya yi ta bugun Filistiyawa tun daga Geba har zuwa Gezer. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202025 Saboda haka Dawuda ya aikata yadda Ubangiji ya umarce shi, ya kuma karkashe Filistiyawa tun daga Geba har zuwa Gezer. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |