15 da Ibhar, da Elishuwa, da Nefeg, da Yafiya,
15 Ibhar, Elishuwa, Nefeg, Yafiya,
da Ibhar, da Elishuwa, da Elifelet,
Yana da waɗansu 'ya'ya kuma, su ne Ibhar, da Elishuwa da Elifelet,
Sunayen 'ya'yan da aka haifa masa a Urushalima ke nan, Shimeya, da Shobab, da Natan, da Sulemanu,
da Elishama, da Eliyada, da Elifelet.
da Noga, da Nefeg, da Yafiya,