2 Samaʼila 5:11 - Littafi Mai Tsarki11 Hiram Sarkin Taya ya aiki jakadu zuwa wurin Dawuda. Ya kuma aika masa da katakan itacen al'ul, da kafintoci, da masu yin gini da duwatsu, suka kuwa gina wa Dawuda gida. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202011 To, Hiram sarkin Taya ya aiki manzanni wurin Dawuda tare da gumaguman itacen al’ul, da kafintoci, da kuma maginan duwatsu, suka kuwa gina wa Dawuda fada. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |