2 Samaʼila 3:34 - Littafi Mai Tsarki34 Hannuwansa ba a ɗaure suke ba, Ƙafafunsa kuma ba a dabaibaye suke ba. Ya mutu kamar wanda mugayen mutane suka kashe.” Dukan mutane suka yi kuka kuma saboda shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202034 Hannuwanka ba a daure suke ba, ƙafafunka ba a tabaibaye suke ba. Ka mutu kamar waɗanda suke mutuwa a hannun mugaye.” Sai dukan mutane suka sāke fashe da kuka saboda shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |