2 Samaʼila 3:32 - Littafi Mai Tsarki32 Suka binne Abner a Hebron. Sarki ya ta da murya ya yi kuka a kabarin Abner. Dukan mutane kuma suka yi kuka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202032 Suka binne Abner a Hebron, sarki kuwa ya ɗaga murya ya yi kuka a kabarin Abner. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |