2 Samaʼila 3:26 - Littafi Mai Tsarki26 Da Yowab ya fita daga wurin Dawuda, sai ya aiki manzanni su bi bayan Abner. Suka komo da shi a rijiyar Sira, amma Dawuda bai sani ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202026 Yowab ya tashi daga gaban Dawuda ya tafi ya aika manzanni su bi Abner. Suka same shi a rijiyar Sira suka komo da shi, Dawuda kuwa bai sani ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |