2 Samaʼila 3:20 - Littafi Mai Tsarki20 Abner tare da mutum ashirin suka zo wurin Dawuda a Hebron, Dawuda kuwa ya yi musu liyafa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202020 Sa’ad da Abner wanda yake tare da mutane ashirin suka zo wurin Dawuda a Hebron, Dawuda ya shirya masa liyafa tare da mutanensa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |