2 Samaʼila 3:2 - Littafi Mai Tsarki2 'Ya'ya maza da aka haifa wa Dawuda a Hebron ke nan, Ahinowam Bayezreyeliya ta haifa masa ɗan farinsa, Amnon. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20202 An haifa wa Dawuda ’ya’ya maza a Hebron. Ɗansa na fari shi ne Amnon, ɗan Ahinowam mutuniyar Yezireyel; အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |