2 Samaʼila 24:7 - Littafi Mai Tsarki7 Suka tafi kagarar Taya da dukan garuruwan Hiwiyawa, da na Ƙan'aniyawa. Daga can suka tafi ƙasar kudu ta Yahuza a Biyer-sheba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20207 Sa’an nan suka yi ta wajen kagarar Taya da dukan garuruwan Hiwiyawa da Kan’aniyawa. A ƙarshe, suka ci gaba zuwa Beyersheba a Negeb na Yahuda. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |