2 Samaʼila 24:23 - Littafi Mai Tsarki23 Dukan waɗannan Arauna ya ba sarki. Ya kuma ce wa sarki, “Ubangiji Allahnka ya karɓa.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202023 Dukan wannan, ranka yă daɗe, Arauna ya ba wa sarki. Arauna ya kuma ce, “Bari Ubangiji Allahnka yă karɓa.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |