2 Samaʼila 24:21 - Littafi Mai Tsarki21 ya ce, “Ranka ya daɗe, ya sarki, me ya kawo ka?” Sai Dawuda ya ce, “Don in sayi masussukarka ne domin in gina wa Ubangiji bagade, domin a kawar wa mutanen da annobar.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202021 Arauna ya ce, “Me ya sa ranka yă daɗe, sarki ya zo wajen bawansa?” Dawuda ya ce, “Don in saya masussukarka, saboda in gina wa Ubangiji bagade don a tsayar da annoban da suke a bisa mutane.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |