2 Samaʼila 24:15 - Littafi Mai Tsarki15 Ubangiji kuwa ya aika da annoba a kan Isra'ila tun da safe har zuwa lokacin da aka ƙayyade. Mutum dubu saba'in (70,000) suka mutu daga Dan zuwa Biyer-sheba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202015 Saboda haka Ubangiji ya aika da annoba a kan Isra’ila tun daga safe har zuwa lokacin da aka ƙayyade, mutum dubu saba’in kuwa daga Dan zuwa Beyersheba suka mutu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |