2 Samaʼila 24:1 - Littafi Mai Tsarki1 Ubangiji kuwa ya husata da Isra'ilawa. Ya kuwa zuga Dawuda a kansu, ya ce, “Tafi ka ƙidaya jama'ar Isra'ila da ta Yahuza.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20201 Fushin Ubangiji ya sāke ƙuna a kan Isra’ila, sai ya zuga Dawuda, yana cewa, “Je ka ƙidaya Isra’ila da Yahuda.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |