2 Samaʼila 22:9 - Littafi Mai Tsarki9 Hayaƙi ya fito daga kafafen hancinsa, Harshen wuta mai cinyewa da garwashi mai ƙuna daga bakinsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20209 Hayaƙi ya taso daga kafaffen hancinsa; harshen wuta mai cinyewa daga bakinsa, garwashi mai ƙuna daga bakinsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |