2 Samaʼila 22:3 - Littafi Mai Tsarki3 Allahna, shi ne kāriyata, Ina zaune lafiya tare da shi. Yana kāre ni kamar garkuwa, Yana tsare ni, ya kiyaye ni. Shi ne mai cetona. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20203 Allahna shi ne dutsena. A gare shi nake samun kāriya shi ne garkuwata da kuma ƙahon cetona. Shi ne mafakata, maɓuyata, da mai cetona. Daga mutane masu fitina, ka cece ni. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |