2 Samaʼila 22:27 - Littafi Mai Tsarki27 Mai Tsarki ne kai ga waɗanda suke tsarkaka, Amma kana gāba da waɗanda suke mugaye. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202027 ga masu tsarki, kakan nuna musu tsarki. Amma ga masu karkataccen hali, kakan nuna kanka mai wayo. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |