2 Samaʼila 22:21 - Littafi Mai Tsarki21 “Ubangiji ya sāka mini bisa ga adalcina, Ya sa mini albarka domin ba ni da laifin kome. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202021 “Ubangiji ya sāka mini bisa ga adalcina; bisa ga tsabtar hannuwana ya sāka mini. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |