13 Garwashi mai ci daga tsawar walƙiya a gabansa.
13 Daga cikin hasken gabansa garwashi wuta mai ci ya yi walƙiya.
Hayaƙi ya fito daga kafafen hancinsa, Harshen wuta mai cinyewa da garwashi mai ƙuna daga bakinsa.
“Ubangiji ya yi tsawa daga sararin sama Aka kuma ji muryar Maɗaukaki.
Isra'ilawa suka ga ɗaukakar Ubangiji kamar wuta mai cinyewa a bisa ƙwanƙolin dutsen.