2 Samaʼila 20:7 - Littafi Mai Tsarki7 Sa'an nan mutanen Yowab, wato Keretiyawa da Feletiyawa, da dukan jarumawa, suka bi bayan Abishai. Suka fita daga Urushalima don su bi sawun Sheba, ɗan Bikri. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20207 Saboda haka mutanen Yowab da Keretawa da Feletiyawa da dukan jarumawa suka fita a ƙarƙashin Abishai. Suka fita daga Urushalima don su fafari Sheba ɗan Bikri. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |