2 Samaʼila 20:21 - Littafi Mai Tsarki21 Ba haka ba ne, ni dai ina neman mutumin ƙasar tudu ta Ifraimu, wanda ake ce da shi Sheba, ɗan Bikri. Shi ne ya tayar wa sarki Dawuda. Shi kaɗai za ku ba ni, ni kuwa zan janye daga garin.” Macen kuwa ta ce wa Yowab, “To, za a jefar maka kansa ta kan garu.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202021 Ba haka ba ne batun. Wani mai suna Sheba ɗan Bikri ne, daga ƙasar tudun Efraim, ya tayar wa sarki, yana gāba da Dawuda. Ki ba mu wannan mutum, zan kuwa janye daga birnin.” Matar ta ce wa Yowab, “Za a jefa maka kansa daga katanga.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |