2 Samaʼila 20:2 - Littafi Mai Tsarki2 Sai dukan Isra'ilawa suka janye jiki daga wurin Dawuda, suka bi Sheba, ɗan Bikri, amma mutanen Yahuza suka manne wa sarki tun daga Urdun har zuwa Urushalima. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20202 Saboda haka dukan mutane Isra’ila suka bar Dawuda don su bi Sheba ɗan Bikri. Amma mutanen Yahuda suka kasance a wurin sarki tun daga Urdun har zuwa Urushalima. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |