2 Samaʼila 20:17 - Littafi Mai Tsarki17 Da ya zo kusa da ita, sai macen ta ce, “Kai ne Yowab?” Ya ce, “I, ni ne.” Ta ce masa, “Ka kasa kunne gare ni.” Ya ce, “Ina sauraronki.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202017 Ya tafi wurinta, sai ta ce, “Kai ne Yowab?” Ya ce, “Ni ne”. Ta ce, “Ka ji abin da zan ce maka.” Ya ce, “Ina jinki.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |