2 Samaʼila 20:13 - Littafi Mai Tsarki13 Sa'ad da aka kawar da ita daga kan hanya, dukan mutane kuwa suka bi Yowab domin su bi sawun Sheba ɗan Bikri. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202013 Bayan an ɗauke Amasa daga hanya, sai dukan mutane suka bi Yowab don fafaran Sheba ɗan Bikri. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |