2 Samaʼila 20:11 - Littafi Mai Tsarki11 Sai ɗaya daga cikin samarin Yowab ya tsaya kusa da gawar Amasa ya ce, “Duk wanda yake son Yowab da duk wanda yake goyon bayan Dawuda, ya bi Yowab.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202011 Ɗaya daga cikin mutanen Yowab ya tsaya kusa da Amasa ya ce, “Duk mai son Yowab, kuma duk mai son Dawuda, yă bi Yowab!” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |