2 Samaʼila 2:8 - Littafi Mai Tsarki8 Abner kuwa ɗan Ner, sarkin yaƙin Saul, ya tsere da Ish-boshet, ɗan Saul, zuwa Mahanayim. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20208 Ana cikin haka, Abner ɗan Ner, komandan sojojin Shawulu, ya ɗauki Ish-Boshet ɗan Shawulu ya kawo shi Mahanayim. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |