2 Samaʼila 2:25 - Littafi Mai Tsarki25 Mutanen Biliyaminu kuma suka haɗa kansu, suka goyi bayan Abner, suka zama ƙungiya guda, suka tsaya kan tudu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202025 Sa’an nan mutanen Benyamin suka haɗa kansu suka koyi bayan Abner. Suka zama ƙungiya guda, suka tsaya daram a kan tudu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |