2 Samaʼila 2:22 - Littafi Mai Tsarki22 Abner kuma ya sāke ce masa, “Ka daina bina, kada ka sa in kashe ka fa! Idan na kashe ka kuwa, yaya zan yi ido biyu da dan'uwanka, Yowab?” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202022 Abner ya sāke gargaɗe shi ya ce, “Ka bar fafarata! Yaya zan kashe ka? Yaya zan yin ido biyu da ɗan’uwanka Yowab?” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |