2 Samaʼila 2:10 - Littafi Mai Tsarki10 Ish-boshet, ɗan Saul, yana da shekara arba'in sa'ad da ya ci sarautar Isra'ila, ya yi shekara biyu yana sarauta. Amma mutanen Yahuza suka bi Dawuda. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202010 Ish-Boshet ɗan Shawulu yana da shekaru arba’in sa’ad da ya zama sarkin Isra’ila, ya kuma yi sarauta shekara biyu. Amma fa, gidan Yahuda, suka bi Dawuda. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |