2 Samaʼila 18:23 - Littafi Mai Tsarki23 Ahimawaz ya ce, “Duk dai abin da zai faru, zan tafi.” Sai Yowab ya yardar masa ya tafi. Sa'an nan Ahimawaz ya sheƙa, ya bi ta hanyar fili, ya wuce Bahabashen. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202023 Ya ce, “Ko mene ne zai faru, ina so in ruga da gudu.” Sai Yowab ya ce, “Ruga!” Sai Ahimawaz ya sheƙa a guje ya bi ta hanyar fili ya riga mutumin Kush nan. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |