2 Samaʼila 18:21 - Littafi Mai Tsarki21 Sa'an nan Yowab ya ce wa wani mutumin Habasha, “Tafi ka faɗa wa sarki abin da ka gani.” Sai Bahabashen ya rusuna wa Yowab, sa'an nan ya sheƙa a guje. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202021 Sai Yowab ya ce wa wani mutumin Kush, “Je ka faɗa wa sarki abin da ka gani.” Mutumin Kush ɗin kuwa ya rusuna wa Yowab, sai ya ruga a guje. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |