2 Samaʼila 18:14 - Littafi Mai Tsarki14 Yowab ya ce, “Ba zan ɓata lokaci haka da kai ba.” Sai ya ɗibi mashi uku ya soki Absalom a ƙahon zuciya, tun yana da sauran rai, a maƙale cikin itacen oak. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202014 Yowab ya ce, “Ba zan ɓata lokaci da kai ba.” Saboda haka sai ya ɗauki māsu uku a hannunsa ya zura su a ƙahon zuciyar Absalom, tun Absalom yana da sauran rai a maƙale a itacen oak. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |