2 Samaʼila 18:13 - Littafi Mai Tsarki13 In da na ci amana har na kashe shi, ba yadda abin zai ɓoyu ga sarki, sa'an nan kai da kanka ka zame, ka bar ni.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202013 Da na yi haka da na sa kaina a halin ƙaƙa-ni-ka-yi, kuma babu abin da zai ɓoyu ga sarki, kai kuwa za ka janye abinka daga gare ni.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |