2 Samaʼila 17:12 - Littafi Mai Tsarki12 Da haka za mu tafi mu neme shi duk inda yake, mu fāɗa masa kamar yadda raɓa takan fāɗo bisa ƙasa. Da shi da mutanensa, ba wanda za a bari da rai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202012 Sa’an nan za mu fāɗa masa duk inda yake, za mu fāɗa masa kamar yadda raɓa takan fāɗo a bisa ƙasa. Da shi da mutanensa babu ko ɗaya da za a bari da rai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |