2 Samaʼila 16:13 - Littafi Mai Tsarki13 Dawuda da mutanensa suka ci gaba da tafiyarsu. Shimai kuwa yana biye da su ta gefen dutse, yana tafe, yana ta zagi, yana jifarsa da duwatsu, yana masa ature. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202013 Saboda haka Dawuda da mutanensa suka ci gaba da tafiyarsu yayinda Shimeyi yana tafiya ɗaura da shi a gefen tudu, yana zagi, yana jifansa da duwatsu, yana tayar masa da ƙura. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |