2 Samaʼila 15:6 - Littafi Mai Tsarki6 Haka Absalom ya riƙa yi wa dukan Isra'ilawan da suka zo wurin sarki don shari'a. Da haka ya saci zukatan mutanen Isra'ila. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20206 Absalom ya yi ta yin haka ga dukan Isra’ilawan da suka zo wurin sarki don neman adalci, ta haka kuwa ya saci zukatan mutanen Isra’ila. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |