2 Samaʼila 15:32 - Littafi Mai Tsarki32 Da Dawuda ya hau kan dutse inda ake yi wa Allah sujada, sai ga amininsa Hushai Ba'arkite, da ketacciyar riga, da ƙura a kansa, ya zo ya taryi Dawuda. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202032 Da Dawuda ya isa ƙwanƙoli, inda mutane sun saba yi wa Allah sujada, Hushai, mutumin Arkitawa kuwa yana can don yă tarye shi, taguwarsa a yage, ga kuma ƙura a kansa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |