2 Samaʼila 15:19 - Littafi Mai Tsarki19 Sarki kuwa ya ce wa Ittayi, shugabansu, “Don me kai kuma za ka tafi tare da mu? Koma ka zauna wurin sabon sarki, gama kai baƙo ne, ɗan gudun hijira kuma daga ƙasarku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202019 Sarki ya ce wa Ittai mutumin Gat, “Don me za ka zo tare da mu? Ka koma ka zauna tare da Sarki Absalom. Kai baƙo ne, ɗan gudun hijira daga garinka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |