2 Samaʼila 14:6 - Littafi Mai Tsarki6 Baranyarka tana da 'ya'ya biyu maza, sai suka yi faɗa a gona, inda ba wanda zai raba su, ɗayan kuwa ya bugi ɗayan ya kashe shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20206 Baiwarka tana da ’ya’ya maza biyu. Suka yi faɗa da juna a fili, kuma ba wanda yake can don yă raba su. Ɗayan ya bugi ɗayan, ya kashe shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |