2 Samaʼila 14:4 - Littafi Mai Tsarki4 Sa'ad da macen nan da ta zo daga Tekowa ta isa gaban sarki, sai ta rusuna har ƙasa don bangirma. Sa'an nan ta ce, “Ya sarki, ka yi taimako.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20204 Da macen da ta fito daga Tekowa ta je wajen sarki, sai ta rusuna har ƙasa don bangirma, sai ta ce, “Ka taimake ni, ya sarki!” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |