2 Samaʼila 14:30 - Littafi Mai Tsarki30 Sai ya ce wa barorinsa, “Ga Yowab yana da gonar sha'ir kusa da tawa, ku tafi, ku sa mata wuta.” Barorin Absalom kuwa suka tafi suka sa wa gonar wuta. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202030 Sai ya ce wa bayinsa, “Duba, gonar Yowab tana gab da tawa, kuma yana da sha’ir a can. Ku je ku sa mata wuta.” Sai bayin Absalom suka sa wa gonar wuta. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |