2 Samaʼila 14:29 - Littafi Mai Tsarki29 Sai Absalom ya aika a kira masa Yowab don ya aike shi wurin sarki, amma Yowab ya ƙi zuwa. Ya kuma sāke aikawa, Yowab kuwa ya ƙi zuwa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202029 Sai Absalom ya aika a kira masa Yowab don yă aike shi wurin sarki, amma Yowab ya ƙi zuwa. Saboda haka ya sāke aika sau na biyu, amma ya ƙi yă zo. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |