2 Samaʼila 14:26 - Littafi Mai Tsarki26 Sa'ad da ya yi aski yakan auna nauyin gashin kansa, nauyin yakan kai wajen shekel ɗari biyu. Gama a ƙarshen kowace shekara yake aski, sa'ad da gashin ya yi masa nauyi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202026 A duk sa’ad da ya aske gashin kansa (yakan aske kansa lokaci-lokaci sa’ad da ya yi masa nauyi) yakan auna shi, nauyin gashin kuwa yakan kai wajen shekel ɗari biyu a ma’aunin da ake awo. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |